Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Sabuwar kungiya ta kunno kai a APC ta Kano

Kungiyar tana tare da Jam’iyyar APC kuma tana aiki ne a karkashinta.

Rayuwar Allah-ba-ku-mu-samu muke yi —Kansilolin Arewa

Yadda matsaloli suka dabaibaye kansiloli a Arewacin Najeriya

Rikicin APC: Shekarau ya sake doke Ganduje a kotu

Kotu ta yi watsi da karar da bangaren Ganduje ya shigar na neman rusa bangaren Shekarau da Barau Jibrin.

Takarar Tinubu: Shugaba Buhari “ya shiga tsaka mai wuya”

Akwai yiwuwar sa zare a APC tsakanin Tinubu da Osinbajo da Goodluck Jonathan

Sai Buhari ya bar mulki za a ga amfaninsa — Bashir Ahmad

Bashir Ahmad ya ce a yanzu ‘yan Najeriya ba za su ga alfanun da Buhari ya kawo wa Najeriya ba.