Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

2023: ‘Za a samu rabuwar kai a Arewa idan ba a goyi bayan Osinbajo ba’

Kungiyoyin sun bukaci ‘yan arewa su yarda a mika mulki ga kudancin Najeriya a 2023.

Dole a yi watsi da manyan jam’iyyu, inji Bashir Tofa a hirarsa ta karshe

Wannan dai ita ce hirar marigayin ta karshe da Aminiya, ’yan kwanaki kafin rasuwarsa.

Zan katange Jihar Katsina idan na zama Gwamna —Tsauri

Zan katange duk iyakokinmu da ke tsakanin Jihohin Zamfara, Kaduna da Kano.

Hadimin Buhari ya yi wa Kwankwaso ‘maraba da dawowa APC’

Sai dai Kwankwason ya musanta rade-raden komawar tasa APC.

2023: Zan rushe duk tabargazar El-Rufa’i in na zama Gwamnan Kaduna – Shehu Sani

Sai dai ya ce ba shi da kudin da zai ba wakilan jam’iyya yayin zaben fid da gwani.