Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

‘Babu bangaren da Buhari ya dauka a rikicin siyasar Kano’

Goyon bayansa na Jam’iyyar APC ce dulkulalliya mai karfi, ba bangaranci ba.

Mai tsananin rabo ne kawai zai iya ganin karshen mulkin Buhari a raye – PDP

APC ta kuma roki APC ta sake duba manufofinta a 2022, saboda ana cikin kunci.

2022 shekarar yin sulhu ce da neman zaman lafiya, inji Ganduje

Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya ce sabuwar shekarar 2022 kamata ya yi ta zama shekarar neman sulhu da zaman lafiya tsakanin ’yan siyasa

Wasu manyan abubuwan da suka faru a fagen siyasa a bana

A shekarar nan an samu dambarwar siyasa a manyan jam’iyyun kasar nan biyu.

Sheikh Ibrahim Khalil ya fice daga APC

Sai dai bai bayyana makasudin ficewar ko kuma jam’iyyar da zai koma a yanzu ba.