Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Yarin Fika ya sauya sheƙa daga PDP zuwa APC a Yobe

Yarin Fika ya ce zai taka muhimmiyar rawa wajen ci gaban APC a jihar.

Zan ci gaba da siyasa har ƙarshen rayuwata – Shekarau

Tsohon ya bayyana haka ne yayin bikin cikarsa shekaru 70 a duniya.

Tsagin Damagum da Anyanwu sun shirya mamaye hedikwatar PDP a yau

…Bangaren Wike na shirin gudanar da taro na daban

PDP ta dakatar da Anyanwu da wasu ’yan tsagin Wike

PDP ta dakatar da ‘ya’yan nata na tsawon wata kafin kammala bincike a kansu.

Zaɓen Tanzania: Shugaba Samia ta yi tazarce da kashi 97 an ƙuri’u

Hukumomin zaɓen Tanzania sun sanar da cewa Shugaba Samia Suluhu ta samu kashi 97 na kuri’u miliyan 31 da aka jefa a zaɓen