Abin da ya sa na ki amincewa da zaben ’yar tinke — Buhari
Ya ce nau’in zaben zai sa jam’iyyu su kashe makuden kudade.
Fagen Siyasa
Ya ce nau’in zaben zai sa jam’iyyu su kashe makuden kudade.
Babangida ya ce Najeriya na bukatar mutum na gari irin Osinbajo.
Ganduje ya ce ’yan jagaliya da ba sa son ganin shi tare da Kwankwaso ne ke rura wutar rikici a tsakaninsu
Kwamitin Majalisar ya ce zaben ba zai gudana yadda aka tsara da farko ba, amma bai sanya wata ranar zabe ba.
Mutane kadan ne ke ganin zaben zai gudana sakamakon yakin basasa da rarrabuwar kawuna da kasar ke fama da su.