Ya zama tilas a yaba wa Buhari —Majalisar Dattawa
Majalisar ta ce ba za ta gushe ba wajen ci gaba da goyon bayan Buhari.
Fagen Siyasa
Majalisar ta ce ba za ta gushe ba wajen ci gaba da goyon bayan Buhari.
Fira Minista Abiy Ahmed ya kirayi fararen hula da su shiga aikin soji su taimaka wa sojojin gwamanti.
Wannan abu ne na al’ada a tsarin mulkin dimokuradiyya.
PDP ta ce ya kamata Buhari ya ziyarci jihohin da ake kashe-kashe don cika alkawuran da ya dauka.
Ganduje ya ce tunda rikicin cikin gida ne jam’iyyar da gwamnatin jihar za su lalubo mafita