Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Rikcin APC a Kano: Shekarau ya sake kayar da Ganduje a Kotu

Kotun daukaka kara da ke zamanta ta Abuja ta ci bangaren Ganduje tara.

2023: ‘Matasan Arewa ba su yarda da tsarin karba-karba ba’

Kungiyar ta ce 2023 wata dama ce ga ’yan Najeriya su zabi wanda ya cancanta.

PDP ta sha alwashin karbar mulki a 2023

PDP ta sha alwashin karbe mulki a hannun APC a 2023.

Tinubu ya yi ganawar sirri da Shekarau

Ganawar tasu na zuwa ne bayan rikicin shugabancin APC a jihar Kano ya dauki sabon salo

Ba mu da hannu a kone ofishin Sanata Barau —APC

Gandujiyya ta ce zargin ba wani abu ba ne illa yunkurin goga wa manyan mutane da gwamnati kashin kaji