Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Kotu ta rushe tsagin Ganduje na shugabancin APC a Kano

Kotun ta rushe jagorancin Abdullahi Abbas, ta tabbatar da na Ahmadu Zago.

Tsofaffin gwamnoni hudu da ke neman shugabancin Jam’iyyar APC

Masu nazari na ganin cewa APC na bukatar kwararre kuma jajirtaccen shugaba.

APC ta sanya watan Fabrairun 2022 don gudanar da babban taronta na kasa

Sai dai watan kawai aka tsayar, amma ba a tsayar da rana ba sai nan gaba.

Wata bakwai an kasa sasanta rikicin Kwankwaso da Wali a PDP

Irin hakan ne ya shafe mu har ya jawo a shekarar 2019 muka fadi zabe.

Shaguben Shekarau ga Ganduje: Wane ne jagoran cushe-cushe?

Shekarau ya yi shagube bayan Ganduje ya zarge su da rashin aiki da kudaden da suke samowa daga Abuja.