Shugabancin APC: Ana zargin Sanata Sheriff da hada baki da PDP
Ana zargin Sheriff zai hada baki da PDP idan ya zama shugaban APC na kasa.
Fagen Siyasa
Ana zargin Sheriff zai hada baki da PDP idan ya zama shugaban APC na kasa.
Ku guji yin kalaman batanci a kan kowa saboda abin da ka yi kai ma shi za a yi maka.
Ya ce tun yana yaro ya dauki al’amuran da suka shafi mata da muhimmanci.
An mayar da gwamna kamar sarkin sarakuna a siyasar matakin jiha.
Ya ce yanzu haka akwai kararrakin ’yan jam’iyyar guda 13, a kotuna daban-daban.