Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Ban gamsu da sakamakon zaben Anambra ba, kotu zan tafi – Dan takarar APC

“INEC ta hada baki da Gwamna da jami’an tsaron wajen yi wa dan takararmu magudi.

Farfesa Soludo ya lashe zaben gwamnan Anambra

Farfesa Charles Soludo ya samu kuri’u mafiya rinjaye bayan kammala zaben

Zaben Anambra: YPP da PDP sun lashe Kananan Hukumomi dai-daya da kyar

APGA dai ta lashe 13 daga cikin Kananan Hukumomi 15 din da aka bayyana.

‘Ba don karba-karba ba, da sai Arewa ta shekara 300 tana mulki’

Ya ce matukar PDP na son lashe zaben 2023, dole ta kai takara Arewa.

Zaben Anambra: Jami’in INEC ya tsere da takardun sakamakon zabe guda 42

Hakan na zuwa ne yayin da ake ci gaba da dakon sakamakon karshe.