Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Zaben Anambra: Charles Soludo na APGA na kan gaba

Za mu ci gaba da kawo muku sakamakon zaben kai tsaye daga Ofishin Hukumar INEC.

APC ta yi Allah wadai da rikicin Gwamna Inuwa da Sanata Goje

Rikicin ya yi sanadin mutuwar akalla mutum biyar.

’Yan sanda sun tada hargitsi a wurin tara sakamakon zaben Anambra

Sun tada rikici ana cikin tattara sakamakon zaben gwamnan Jihar Anambra.

’Yar Sanata Goje ta ajiye mukaminta bayan an kai masa hari a Gombe

Ana jiran ganin matakin da surukinsa da yaransa da ke Gwamnatin Inuwa Yahaya za su dauka.

Yadda ’yan Arewa mazauna Anambra suka yi zaben gwamna

’Yan Arewa sun kada kuri’arsu lafiya a zaben gwamnan jihar Anambra.