Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Zaben Anambra: Ngige ya ci karo da matsala

Ministan Kwadago da Samar da Ayyuka, Chris Ngige bai samu damar kada kuri’a ba a zaben Gwamnan Jihar Anambra, minti 45 bayan zuwan shi rumfar zaben da

APC bakarariya ce ba ta haihuwa — Sule Lamido

APC ta haifa ’yan uku, inda ta kyankashe gwamnonin PDP guda uku.

Anambra: An bude rumfunan zabe da rashin tabbas

Jam’iyyun siyasa mafiya girma a Najeriya na APC da PDP za su fuskanci kalubale.

Anambra: Yayin da ake shirin bude rumfunan zabe

Ana fargabar masu zabe ba za su fito sosai ba saboda wasu dalilai

Zaben Anambra: Za mu hana biza ga duk wanda ya ta da rikici – Amurka

Amurka ta ce za ta sanya ido sosai a zaben na ranar Asabar.