Za mu ci gaba da shirye-shiryen babban taronmu — PDP
Jam’iyyar ta ce za ta ci gaba da shirye-shiryenta duk da hukuncin kotun.
Fagen Siyasa
Jam’iyyar ta ce za ta ci gaba da shirye-shiryenta duk da hukuncin kotun.
Waɗanda suka shigar da ƙarar sun ce shirya taron ya saɓa wa dokokin jam’iyyar.
Kotu ta kuma umarci Gummi da ya daina karbar albashi da wasu hakkoki a matsayin dan majalisa.
Rikicin Jam’iyyar ADC na jihar Kaduna ya ɗauki sabon salo, bayan da uwar jam’iyyar ta nada tsohuwar Ministar Kuɗi, Sanata Nenadi Usman, a matsayin Shu
Zuwa ƙarshen wa’adin, Biya wanda ya shekara 43 a gadon mulki tun 1982 zai cika shekara 50 a kan mulki a lokacin yana dan shekara 99 a duniya