Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

2023: Mutum 13 ke sha’awar gadar Gwamna Tambuwal

Mutanen da ke son cin gajiyar Tambuwal sun fito ne daga cikin jami’iyyun APC da PDP.

Da yawan ’yan APC ba su iya mulki ba – Dalung

Ya ce da yawa daga masu rike da mukamai ba su cancanta ba, guguwa ce ta kawo su.

Jerin sunayen sabbin shugabannin PDP na kasa

Mutum 21 da za su ja ragamar jam’iyyar PDP.

Dokta Ayorchia Ayu ya zama sabon Shugaban PDP

PDP ta ce APC ta shirya kwashe kayanta daga Fadar Shugaban Kasa a 2023.

Zaben PDP: An umarci daliget su yi zabe da ‘Unity List’

PDP ta shirya jerin sunayen tun kafin babban taronta na kasa da ke gudana.