2023: Ba gwamnoni za su zabi yankin da shugaban kasa zai fito ba —Kwankwaso
Ya ce gwamnoni ba su da ikon yin gaban kansu a kan tsarin karba-karba.
Fagen Siyasa
Ya ce gwamnoni ba su da ikon yin gaban kansu a kan tsarin karba-karba.
Tsohon ministan ya ce mutanen da Buhari ya aminta da su ke jawo mishi zagi.
Tattaunawa kan matsalar tsaro, rikicin APC da tura sakamakon zabe ta intanet.
Buhari ya taka wa masu neman ya yi tazarce burki, cewa akai kasuwa.
Kwankwaso ya ce babu bukatar Ganduje ya jefa Kano a kangin bashi domin yin ayyukanta.