Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Dole Shugaban Kasa ya zama Musulmi Bayarabe a 2023 —MURIC

MURIC na zargin nuna wariya da musguna wa Musulmi Yarabawa a Najeriya.

Zaben shugabannin PDP a Jihohi: Wasu na kuka, wasu na murna

A wasu jihohi an tashi lafiya a wasu kuma an samu tashin hankali.

PDP ta lashe zaben Shugaban Karamar Hukumar Zangon Kataf a Kaduna

Francis, wanda aka fi sa ni da Zimbo, ya lashe zaben ne da kuri’a 28, 771.

Buhari sam ba ya nema ko daukar shawara – Ghali Na’Abba

“Yau a Arewa, mutane na ganin cewa shekarun mulkin Buhari kamar asararsu aka yi.”

Zaben shugabannin APC: Tsintsiya na iya watsewa

APC na fuskantar barazanar tarwatsewa bayan wasu ’ya’yan sun fusata.