Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

2023: Magoya bayan Tinubu na taron rantsar da shugabannin jihohi

Tinubu na da muradin neman takarar shugaban kasa a zaben 2023.

Zulum ya haramta bangar siyasa da dabanci

Gwamnatin Borno ta ce babu gudu, babu ja da baya a dokar.

Kar sojoji su kuskura a hana zaben gwamnan Anambra —Buhari

Buhari ya umarci jami’an tsaro su dauki duk matakan da suka dace a yi zaben.

Za a binciki dan sandan da ya ‘kada kuri’a’ a zaben APC na Kano

Rundunar ta bayyana abin da jami’in ya yi a matsayin wanda ya saba da ka’idar aikinsa.

Abin da ya sa EFCC ta gayyace ni – Kwankwaso

Kwankwaso ya ce shi ne ya kai kansa ba kama shi aka yi ba.