Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Zaben Shugabannin APC ya bar baya da kura a Jihohi da dama

A Jihohi da dama dai shugabanni biyu sun bayyana, a wasu kuma aka fuskanci tarzoma.

Tsagin Shekarau ya zabi Danzago a matsayin shugaban APC na Kano

Lamari ya sake tabbatar da barakar da ta mamaye ’ya’yan jam’iyyar APC a Kano.

‘Yadda tsoffin janar-janar suke juya siyasar Najeriya ta bayan fage’

Shehu Sani ya ce tsoma bakinsu a siyasa na da amfani amma Dasuki Nakande ya ce a’a.

Manyan ’yan siyasar da suka karya alkawarin sauya sheka

Yadda manya 11 suka yi alkawarin da kuma yadda suka lashe amansu.

Ba a taba shugaba mai farin jini kamar Buhari ba a Najeriya —Adesina

Adesina ya ce a Buhari ya fi Malam Aminu Kano yawan masoya.