Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

‘Arewa Maso Gabas ya kamata PDP ta ba takara a 2023’

Yankin ya koka cewa rabon shi da shugabancin Najeriya tun 1960.

Bashin N100bn: APC ta zargi Finitiri da wawure kudin jama’a

Gwamna Fintiri ya ce ’yan adawa ne ba su fahimci yadda abin yake ba.

Dalilin da har yanzu nake jinyar tiyata a Landan – Tinubu

Tinubu ya ce yana dada murmurewa daga tiyatar kafar tasa.

Ganduje ya gargadi gwamnoni su guji raba kan jama’a

Ganduje ya shawarci kungiyar gwamnoni ta dage wajen hada kan Najeriya.

PDP ta ba Arewa kujeran Shugaban Jam’iyya

Yankunan Arewa da Kudu za su yi musayar kujerun shugabanci.