Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Gwamnonin Arewa sun yi daidai kan karba-karba a 2023 —Matasa

Sun ce babu yankin da ya iya ya yi wa Arewa barazana kan mulkin karba-karba.

Rikicin shugabanci ya kunno kai a APC a Katsina

Rikicin shugabanci ya kunno kai a kan kujerar shugabancin jam’iyar APC a matakin Jihar Katsina, inda nan gaba kadan ake shirin yin zaben shugaba

Muna so APC ta shekara 50 tana mulkin Najeriya – Ali Modu Sheriff

Sheriff ya ce babban burin APC shi ne ta shekara 50 tana mulkin Najeriya.

Babu barazanar da za a yi mana kan ci gaba da mulki a 2023 – Dattawan Arewa

“Muna da yawan jama’a, kuma dimokradiyya ta ta’allaka ne ga yawa.

APC ta yanzu ba irin ta da ba ce —Fani-Kayode

Kayode ya ce da shugabancin APC bai sauya ba, babu abin da zai hada shi da jam’iyyar.