Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Sanata Shehu Sani ya sauya sheka zuwa PDP

Ya fice daga jam’iyyar PRP bayan wata ganawa da kushon jam’iyyar PDP.

Babu matsala tsakanina da Goje —Gwamna Inuwa

Gwamnan ya ce dole ne kowa ya bi tsarin da jam’iyya ta zo da shi.

Femi Fani-Kayode ya koma jam’iyyar APC

Fani-Fayode ya ce yana zawarcin gwamnoni uku su dawo APC.

Idan Jonathan na son takara za mu ba shi —APC

Jonathan dai bai ce uffan ba game da tayin da APC ta yi masa.

Tsohon Gwamnan Borno, Sheriff, zai fito takarar shugabancin APC

Tsohon gwamnan na Jihar Borno ya bayyana sha’awarsa na zama Shugaban APC.