Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Ba zan tsaya takara ba a 2023 — Masari

Ba zan tsaya takarar wata kujera ba a jam’iyyar APC ko kuma a gwamnati.

Dan Arewa ne kadai zai iya lashe wa PDP zabe a 2023 – Dokpesi

Ya ce ba yadda za a yi PDP ta lashe zaben in ta tsayar da dan takara daga Kudu.

Ban bijire wa umarnin Osinbajo ba —Malami

Ministan ya ce shawara ya bayar a matsayinsa na nlauya ba Antoni-Janar ba.

Muna tare da kwamitin rikon kwarya na Buni – Gwamnonin APC

Sun ce kwamitin ya yi abin a yaba masa wajen kara karfafa jami’iyyar.

Gwamnonin PDP za su yi taro kan makomar Shugaban Jam’iyyar

Ana zargin Secondus da rashin tsarin shugabanci nagari.