Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

PDP da APC Danjuma ne da Danjummai —Jega

Jega ya ce dole a samar da jam’iyyar mutane masu gaskiya.

Lokacin mulkin karba-karba ya wuce —Sule Lamido

Ya ce Najeriya ba za ta ci gaba ba sai an daina batun mulkin karba-karba.

Marasa gaskiya ke komawa APC — Sule Lamido

Tsohon gwamnan Jigawan ya ce lokacin mulkin karba-karba ya wuce.

Rikicin APC: Sabuwar takaddama tana ruruwa a Jihar Zamfara

Muddin babu hadin kai jam’iyyar za ta iya gamuwa da matsala.

Babu yarjejeniyar Buhari zai mika wa Tinubu mulki a 2023 – Okechukwu

Ya ce sam Buhari ba ya kulla irin wannan yarjejeniyar da kowa.