Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Zan sa kafar wando daya da Mataimakina idan… – Gwamna Matawalle

“Kasancewar ba ma jam’iyya daya ba ya nufin ni ba mai gidansa ba ne.”

Ganduje ya yi zarra wajen ayyuka a Kano —Buhari

Buhari ya ce ya yi farin ciki da abin da idonsa ya gani a Kano.

Dalilin da APC ta fadi zaben wasu jihohi a 2019 —Buhari

Mun tabbatar da jam’iyya ce da ke girmama zabin mutane.

Mulkin ’yan uwa da abokai ake yi a Gombe ba siyasa ba — Dan Barde

Jam’iyyar PDP ce za ta kafa gwamnati a Gombe a 2023.

APC ta dage manyan tarukanta har sai abin da hali ya yi

Hakan dai na kunshe ne a wata wasika da jam’iyyar ta aike wa INEC.