Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Shigowar Gwamna Matawalle APC alheri ne — Shinkafi

Ita kanta Jihar Zamfara za mu ga ta canja.

’Yan Majalisar Wakilai 4 na Zamfara sun koma APC

Sun alakanta sauyin shekar da rikicin da ya mamaye PDP a Jihar Zamfara.

Shekaruna sun wuce na tsayawa takarar Shugaban Kasa — El-Rufa’i

El-Rufa’i ya ce tuni tsufa ya fara cimmasa.

Gwamnonin da suka sauya sheka sun ci amanar PDP —Wike

Ya ce sauyin shekar da wasu gwamnoni ke yi munafurci ne da cin amana.

PDP na da yakinin samun nasara a zaben 2023 —Secondus

Secondus ya bukaci Matawale ya tuna yadda aka yi ya zamo Gwamnan Zamfara.