Wasu jiga-jigan ADC za su dawo jam’iyyarmu — Shugaban APC
Ya ce akwai sanatoci, gwamnoni, da ’yan majalisa da dama da ke shirin komawa APC
Fagen Siyasa
Ya ce akwai sanatoci, gwamnoni, da ’yan majalisa da dama da ke shirin komawa APC
Tsohon gwamnan ya ce PDP ce ta haddasa wa kanta rikice-rikecen da ta ke fama da su a yanzu.
ADC ta ce zaɓen 2027 zai kasance tsakanin Tinubu da ‘yan gwagwarmayar ceto Najeriya.
Ya bayyana cewa ya bar tafiyar Kwankwasiyya ne saboda jagorancinta ya yi watsi da shi lokacin da ya fi bukatrsu.
Gwamnan Enugu Peter Mbah da kwamishinoninsa da ’yan majalisar dokokin jihar da na kasa da sauran mukarrabansa sun sauya sheka daga Jam’iyyar PDP