Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

‘Matawalle ya sauya sheka daga PDP zuwa APC’

Hadimin Shugaba Muhammadu Buhari ne ya bayyana haka a shafinsa na Facebook.

Matsalar Tsaro: Dole mu koma ga Allah —Shekarau

Ya zama dole mu tabbatar da muna bincikar kawunanmu.

Filato ta Kudu: Kotu ta tabbatar da zaben Sanata Daduut

Kotun ta tabbatar da Sanata Nora Daduut din a zaman da tayi a ranar Litini.

APC za ta samu matsala idan Buhari ya sauka daga mulki —Lawan

Lawan ya bukaci APC ta nemo mafita kafin saukar Buhari a 2023.

Zan koma hada takalma a 2023 —Gwamnan Abiya

Ikpeazu ya ce ya fara koyan sana’ar hada takalma har ya fara kwarewa.