Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Dan takarar PDP ne ya lashe zaben cike gurbi a Kaduna – INEC

INEC dai ta shirya zaben ne biyo bayan ayyana kujerar a matsayin wacce babu kowa a kai.

APC ta lashe zaben cike gurbi a Jigawa

Dan takarar dai ya sami kuri’a 29,372, inda ya doke abokin karawarsa na PDP.

‘Ya kamata a soke hukumomin zaben jihohi’

Wata kungiya ta ce ya kamata INEC ta karbe ragamar gudanar da zaben kananan hukumomi.

Sanata Goje ne ya fi dacewa da Shugabancin APC — Kungiyoyin matasa

Gamayyar Kungiyoyin Matasa magoya bayan jam’iyyar APC guda 150 masu mambobi kimanin dubu 100 a yankin Arewa maso Gabas, sun yi kira ga Sanata Muhammad

Muna bukatar mata da dama a fagen siyasa — Ganduje

Za mu tallafa wa mata da ke hankoron kujerun siyasa a zaben 2023 da ke tafe.