Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Ba da gangan na taka hoton Kwankwaso ba —Ganduje

Ganduje ya sanar da hakan ne ta hannun kwamishinan yada labaran jihar Kano.

Rabon mukamai: Buhari bai mayar da ’yan kabilar Ibo saniyar ware ba – Ngige

Ya ce Shugaba Buhari ya nuna wa ’yan kabilar Ibo kauna a shekara shida da ya shafe yana mulki.

Zaben 2023: Fostocin Tinubu sun mamaye birnin Abuja

Fastocin sun bayyana a wurare da dama a babban birnin kasar.

Tsohon Kwamishinan Kano ya soki Ganduje kan taka hoton Kwankwaso

Ya ja hankalin Ganduje kan aikata hakan a matsayin abin da bai dace ba.

Zan kafa jam’iyyar da za ta yaki matsalar tsaro — Buba Galadima

Muna da dama mu hada kanmu mu bijiro da wata tafiya.