Ayade ya kori kwamishinoni saboda kin komawa APC
Gwamnan ya sallami kwamishinonin da hadimansa saboda kin sauya sheka tare da shi.
Fagen Siyasa
Gwamnan ya sallami kwamishinonin da hadimansa saboda kin sauya sheka tare da shi.
Ya ce rukunin farko na masu rike da mukaman siyasa da zai sallama ke nan.
Shugaban APC na Karamar Hukumar Ukum ya mutu bayan rashin lafiya.
Shugaban Kwamitin Rikon APC na Kasa, Mai Mala Buni ne ya karbi Gwamna Ayade.
Ana zargin Secondus ta wawure kudaden jam’iyyar da yunkurin sauya akalarta.