Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Majalisar Gombe ta jajanta kan gobarar Majalisar Katsina

Majalisar Dokokin Jihar Gombe ta jajanta wa Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Katsina, Tasi’u Maigari, bisa iftila’in gobarar da ta cinye wani ba

PDP ta dakatar da Sanata Bello Hayatu Gwarzo

Wasikar ta ce dakatarwar ta fara aiki ne nan take.

A watan Yuni za a yi zaben Kananan hukumomi a Jigawa

Ya ce za a fara siyar da fom din fitar da ’yan takara na shugabancin Karamar Hukumar da na Kansiloli daga ranar 12 zuwa 21 ga watan Mayun 2021.

Ba mu dakatar da Kwankwaso ba — PDP

Jam’iyyar tana mai nuna bacin ranta kan irin wannan zantuka marasa asali.

Yadda matasa ke rububin neman auren ’yar a-mutun Kwankwaso

Matasan Kwankwasiyya na rige-rigen neman auren budurwar da ta fasa aure saboda Kwankwaso