Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Ana zargin Tambuwal da haddasa rikici a jam’iyyar PDP

Kowa ya san jihar Kano ita ce cibiya kuma jigon siyasar Arewacin Najeriya.

Kano: Shugaban Karamar Hukuma ya nada mataimaka 55

Mataimaka na musamman ne Shugaban Karamar Hukumar Kumbotso ya nada

Ka maida hankali kan matsalolin Najeriya ba asalin Atiku ba —Timi Frank

Ya bukaci Malami ya mayar da hankali wajen warware matsalolin Najeriya ba neman asalin Atiku ba

Har yanzu APC ‘hatsin bara’ ce —Ganduje

Gwamnan ya bayyana APC a matsayin ‘hatsin bara’ wacce har yanzu jami’yyun da suka hadu domin kafa ta ke fafutukar zama wuri guda.

Mohamed Bazoum: Wane ne sabon Shugaban Nijar?

Abin da ya kamata a sani kan Shugaban Jamhuriyar Nijar, Mohamed Bazoum