’Yan Majalisar Tarayyar Kaduna 3 sun sauya sheka daga PDP
Gwamna Uba Sani ya halarci zaman Majalisa domin shaida sauya shekar da mambobin PDP daga jiharsa suka yi zuwa APC
Fagen Siyasa
Gwamna Uba Sani ya halarci zaman Majalisa domin shaida sauya shekar da mambobin PDP daga jiharsa suka yi zuwa APC
Ɗan Majalisar Tarayya mai Wakiltar Sabon Gari Daga Jihar Kaduna, Sadiq Ango Abdullahi, ya fice daga Jam’iyyarsa ta PDP.
Sakamakon farko na zaben shugaban kasar Jamhuriyar Kamaru da ake ci gaba da kirgawa ya nuna jagoran adawa, Issa Tchiroma Bakary, ya samu gagarumin rin
Kalu ya ce ayyukan ci gaba da Tinubu ya shimfiɗa sun isa su zame masa tsanin nasara a 2027.
Kamata ya yi a kafa wani kwamiti mai zaman kansa da zai riƙa yin naɗin shugaban INEC da kwamishinoni da sakatare na hukumar domin tabbatar da gaskiya