Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Jam’iyyar APC ta kara wa’adin rajistar mambobinta

Jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya ta kara wa’adin rajistar mambobinta da mako uku

Tinubu ya janye kalamansa kan daukar matasa miliyan 50 aikin soja

Jagoran na APC ya yi karin haske kan kalaman nasa.

Ba da yawuna Buhari zai kara mulki ba —Lawan

Wa’adi biyu doka ta bayar, ba za yarda a yi gyaran kundin tsarin mulki ba

Fada a jirgi: Okorocha bai ga komai ba tukuna —Basarake

Ya ce Okorocha ya kwana da shirin sabon fada, idan suka sake gamuwa

Okorocha ya ci bugu a hannun basarake

Basaraken ya sa wa Okorocha sanda, sai da ma’aikata suka kwace shi