Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Na yi nadamar goyon bayan Buhari a 2015 – Dino Melaye

“A da ni makaho ne, amma yanzu na warke. Ta yaya mutum zai zauna a cikin waccan jam’iyyar ko ya ci gaba da goyon bayansu,” inji shi.

Kowa ya san Atiku ne ya lashe zaben 2019 — Gwamnan Bauchi

Gwamnan ya ce jam’iyyar PDP na da kwararan hujojjin da suka nuna Atiku ne lashe zaben 2019.

Bana shakkar faduwa zabe a 2023 – Makinde

Gwamna Seyi Makinde na Jihar Oyo, ya ce ko kadan ba ya shakkar faduwa zaben kujerarsa a 2023. Makinde wanda ya yi rashin nasara a dukkan zabukan da ts

PDP za ta yi watsi da tsarin karba-karba a 2023

Kwamitin tuntuba da jam’iyyar PDP ta kafa, ya bayar da shawarar cewa jam’iyyar ta yi watsi da watsi da tsari karba-karba yayin tsayar da dan takarar k

Dan Majalisar Tarayya daga Ogun ya sauya sheka zuwa APC

Dan Majalisar Tarayya mai wakiltar mazabar; Egbado ta Arewa/Imeko Afon ta Jihar Ogun, Jimoh Aremu, ya sauya sheka daga Jam’iyyar ADC zuwa APC mai mulk