Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Ba zan iya kaskantar da kaina zuwa matakin Wike ba —Raddin Amaechi

“Ya za a yi in tsaya bata lokacina ina magana a kan shi?”

Kansila ya nada mataimaka 18 a Kano

Ranar Alhamis ake kaddamar da hadiman a Sakatariyar Karamar Hukumar Kumbotso.

Na koya wa Ameachi darasi a siyasa —Wike

Gwamnan Jihar Ribas, Nyesom Wike, ya ce ya koya wa magabacinsa kuma Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi darasi a siyasa. Wike ta bakin mai magana da yawun

Mutum miliyan 2.5 sun yi rajistar jam’iyyar APC a Kano – Ganduje

Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na Jihar Kano ya ce kawo yanzu an yi wa akalla mutum miliyan 2.5 rajistar jam’iyyar APC yayin sabunta rajistar ’ya’yan j

Abin da ya sa har yanzu ba mu biya ma’aikatan zaben Kano hakkokinsu ba – KANSIEC

Hakan na zuwa ne duk kuwa da cewa an ware wa hukumar Naira biliyan biyu da miliyan 300 domin shirya zaben.