Obasanjo ya shiga bayan labule da kwamitin sulhu na jam’iyyar PDP
Tsohon Shugaban Kasa Olusegun Obasanjo, ya shiga bayan labule tare da tsohon Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Bukola Saraki a Abeokuta, babban birni
Fagen Siyasa
Tsohon Shugaban Kasa Olusegun Obasanjo, ya shiga bayan labule tare da tsohon Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Bukola Saraki a Abeokuta, babban birni
“Bayan shafe shekaru 38 a aikin soja, zai zama na yi asarar basirar da nake da ita in ban shiga siyasa ba.”
Saraki ya kuma ce babu kamshin gaskiya ko kadan a jita-jitar da ake yadawa cewa Jonathan zai koma APC.
Mambobin Majalisar Wakila guda biyu sun dangwarar da jam’iyyun da suka ci zabe a cikinsu zuwa jam’iyya APC mai mulki.
KADSIECOM ta ce za ta ba jam’iyyu akalla kwanaki 90 domin su shirya yadda ya kamata.