Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Dan takarar APGA ya lashe zaben cike gurbi a Jihar Neja

(INEC) ta ayyana dan takarar jam’iyyar APGA, Shehu Sale a matsayin wanda ya lashe zaben cike gurbi a mazabar dan Majalisar Tarayya ta Magama/Rij

Zaben 2023: Jonathan ba ya cikin lissafin APC —Buni

APC ta musanta zargin cewa tana zawarcin Jonathan ya yi mata takara a 2023.

Da sunan wace jam’iyya Yakubu Dogara ke zama a Majalisa?

Wata shida bayan sauya shekarsa, har yanzu ba a sanar a hukumance ba.

Jami’an Gwamnatin Trump da suka yi murabus ana dab da saukarsa

Tuni dai ya ce ba zai halarci taron rantsar da sabuwar gwamnatin ba.

Shugaban karamar hukuma ya rasu kwanaki 3 bayan lashe zabe a Kano

Sabon shugaban karamar hukumar ya rasu, kwanaki biyu da lashe zaben karamar hukumar Bebeji.