Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Yadda gwamnoni ke facaka da biliyoyin Naira a zaben kananan hukumomi

Kano ta kashe N2.3bn, Kaduna N1bn, Filato N1bn Jigawa da Gombe sun yi gum

APC ta lashe zaben kananan hukumomin Kano

APC ta lashe daukacin kujerun shugabannin kananan hukumomi 44 da kansiloli 484

An kammala kada kuri’a a zaben Kano

Tuni dai aka kammala kidaya kuri’u a mazabu da dama, yayin da ake ci gaba da tattara sakamako a matakan mazabu da na Kananan Hukumomi

Zaben Kano: ’Yan jagaliya sun yi awon gaba da kayan zabe

“Tun da mutane ba za su fito su yi zaben ba, mu za mu yi musu.”

2023: Kungiyar Arewa ta dage kan lallai sai Yahaya Bello ya tsaya takarar Shugaban Kasa

Wata Kungiyar Arewa karkashin kungiya mai zaman kanta ta CITAR, ta dage a kan lallai sai Gwamnan Jihar Kogi, Yahaya Bello ya tsaya takarar Shugaban Ka