Sharri Jonathan ke wa Buhari don lashe zaɓen 2027 —Garba Shehu
“Idan Dakta Jonathan yana son lashe zaben 2027, ya nemi wata magana ta gaskiya da zai faɗa wa ’yan Najeriya,” in ji Garba Shehu
Fagen Siyasa
“Idan Dakta Jonathan yana son lashe zaben 2027, ya nemi wata magana ta gaskiya da zai faɗa wa ’yan Najeriya,” in ji Garba Shehu
Yunƙurin PDP na tsayar da Jonathan takara “raguwar dabara” ce a sakamakon rawar da ya taka wajen ruguza tattalin arziki Najeriya.
Jigon ya ce shirin da APC ta yi a jihar zai sa ta yi nasara a zaɓen 2027.
Sai dai wasu rahotanni sun nuna cewar Kwankwaso ya tattauna da shugaban jam’iyyar APC kan yiwuwar komawarsa jam’iyyar.
Tsohon shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya ce ba su da matsala da yunkurin da aka ce tsohon Gwamnan Kano, Sanata Rabi’u Musa Kw