Ba zan halarci taron rantsar da Biden ba – Trump
Shugaban Amurka, Donald Trump ya ce ba zai halarci bikin rantsar da wanda zai gaje shi a matsayin Shugaban kasar ba, Joe Biden.
Fagen Siyasa
Shugaban Amurka, Donald Trump ya ce ba zai halarci bikin rantsar da wanda zai gaje shi a matsayin Shugaban kasar ba, Joe Biden.
Majalisar Dokokin Amurka, ta bukaci Mataimakin Shugaban Kasar, Mike Pence da Majalisar Ministoci su ba ta damar sauke Shugaba Donald Trump daga mukami
Trump ya ce zai mika mulki cikin lumana amma bai yarda da sakamon zabe ba
Fadar White House ta Gwamantin Amurka ta girke jami’an tsaro domin tabbatar da doka da oda a Majalisar Dokokin kasar bayan masu zanga-zanga sun far wa
Trump dai ya umarci magoya bayansa da kada su bari a ba Joe Biden shaidar lashe zaben