Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Yanzu zaben Amurka ya fi na kasashe masu tasowa lalacewa – Trump

Shugaban Trump ya ce zaben kasar ya fi na kasashe masu tasowa lalacewa.

Ta’ammali da kwayoyi: An haramta wa ’yan takara 6 shiga zaben Kano

A daidai lokacin da zaben Kananan Hukumomin Jihar Kano na ranar 16 ga watan Janairu ke kara matsowa, Hukumar Zabe ta Jihar (KANSIEC) ta haramtawa ’yan

PDP ta kalubalanci Buhari a kan karin kudin wuta

PDP ta ce karin kudin wutar zai iya sake jefa ‘yan Najeriya cikin mawuyacin hali.

Kwamishina ya yi murabus saboda rashawa ta yi kaka gida a gwamnatinsu

Kwamishinan Kasashen Waje, Zane-Zanen Gargajiya, Al’adu da Yawon Bude Ido na Jihar Anambra, Christian Madubuko ya yi murabus daga mukaminsa. Mista Mad

Ganduje: Shirin Shekarau da Kwankwaso na ta da kura kan 2023

Ana ganin Kwankwaso da Shekarau za su hada kai su yaki Ganduje biyu a zaben 2023.