Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Zaben 2023: Babu tanadin tsarin karba-karba a APC — Shekarau

Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Sanata Ibrahim Shekarau, ya ce babu wani tanadin tsarin karba-karba na Shugabancin Kasa da jam’iyyar APC ta yi dangane da z

Shugaban PDP da mabiyansa sun sauya sheka zuwa APC a Nasarawa

Shugaban jam’iyyar PDP na unguwar Gwargwada ta Karamar Hukumar Toto a Jihar Nasarawa, ya sauya sheka zuwa jam’iyyar APC. Shugaban jam’iyyar, Mista Dan

Yadda aka yi na zama Minista a Gwamnatin Jonathan — Bala Mohammed

Gwamnan Jihar Bauchi Sanata Bala Mohammed Abdulkadir ya bayyana cewa tsohon Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya, Sanata David Mark ne ya taimaka masa

Jawabin Buhari na sabuwar shekara ba shi da alkibla – PDP

Jam’iyyar adawa ta PDP ta bayyana jawabin Shugaban Kasa Muhammadu Buhari na sabuwar shekarar 2021 a matsayin fanko

Gwamnatin Buhari ce ta lalata Najeriya —PRP

Shugaban PRP na Kasa ya ce Buhari ne da laifin halin da kasar ke ciki