Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Shugaban Jam’iyyar Labour na Kasa ya rasu

Za a yi jana’izar Abdulkadir Abdulsalam da karfe 5 na yammacin Talata.

Zaben 2023: Bani da asara don Jam’iyyar APC ta fadi a Jigawa —Gwamna Badaru

Gwamnan Jihar Jigawa, Muhammad Badaru Abubakar, ya koka dangane da yadda ake fama da rikice-rikicen cikin gida a jam’iyyar APC reshen Jihar da cewa ba

2023: APC ce za ta lashe zaben Gwamnan Sakkwato —Dingyadi

Ya bayyana hakan ne a lokacin kaddamar da kwamitocin kula da kananan hukumomi na jihar.

Ana jiran sakamakon zaben Shugaban Kasar Nijar

Mutum 30 na takarar Shugaban Kasa, 5,000 kuma na fafatawa a zaben Majalisar Dokoki.

Ba ni da shirin ficewa daga PDP – Gwamnan Abiya

Gwamnan ya bayyana hakan ne cikin wani shirin gidan rediyo na musamman da aka yi da shi.