Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Nijar: Mutum miliyan 7.4 na zaben Shugaban Kasa

Zaben farko da zai kai ga sauyin gwamnati tsakanin zababben shugaba mai ci da magajinsa

Dahiru Mangal ya ba dan takarar Shugaban Kasa a Nijar gudunmuwar motoci 100

Fitaccen hamshakin attajirin nan na Jihar Katsina, Alhaji Dahiru Mangal, ya ba da gudunmuwar motoci sama da dari domin tallafawa Mohamed Bazoum yakin

Jam’iyyar PDP a Kano ta mayar wa APC martani kan magudin zabe

Jam’iyyar PDP reshen Jihar Kano ta ce ta shirya tsaf domin magance abin da ta kira cin zarafi da wulakacin da jam’iyya mai mulki ta APC ke shirin yi w

Ban taba nadamar nada Sanusi a matsayin sarkin Kano ba – Martanin Kwankwaso ga Ganduje

Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya ce bai taba nadamar nada tsohon Gwamnan CBN Sanusi Lamido Sanusi a matsayin sarkin Kano ba.

Zargin cin kudin makamai: An saki tsohon kakakin PDP daga gidan yari

Alkalin kotun daukaka kara a Abuja ya ce hukuncin da aka masa a baya ya saba da tsarin shari’a.