Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Nan ba da jimawa ba Najeriya za ta fita daga matsin tattalin arziki – APC

Jam’iyyar APC mai mulki ta ba ’yan Najeriya tabbacin cewa nan ba da jimawa ba kasar za ta fita daga masassarar tattalin arzikin da ta fada.

‘APC na nan daram ko bayan Buhari’

Alamar ita ce yadda ’yan siyasar Kudu maso Yamma ke dawowa APC

Majalisar Dokokin Jihar Neja ta tsige Shugaban Masu Rinjaye

An tsige shi saboda rashin halartar zaman gabatar da Kasafin 2021

Matsalar tsaro: Jam’iyyar ADP ta bukaci Majalisa ta tsige Buhari

Sani, wanda shi ne tsohon dan takarar shugabancin Najeriya a jam’iyyar ta ADP, a ranar Talata ya ce gwamnatin Buhari ta gaza cika alkawuran da t

Nadi APC ta yi a Zaben Kananan Hukumomin Gombe —PDP

Wakilan PDP sun kari zamansu a rumfunan zabe ba su ga turawan zabe ko kayan zabe ba