Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Rikicin PDP: Kotu ta yi fatali da karar da aka shigar da Kwankwasiyya a Kano

Babbar Kotun Tarayya dake zamanta a Kano ta yi fatali da karar da aka shigar da tsagin Kwankwasiyya na jam’iyyar PDP

Akufo-Ado ya lashe zaben Shugaban Kasar Ghana

Shugaba Akufo-Ado na jam’iyar NPP ya yi tazarce da 51.59% na kuri’un da aka jefa

’Yan majalisa ba su da hurumin gayyatar Buhari – Malami

A cewarsa, kundin dokokin Najeriya ya ba ofishin shugaban cikakkiyar dama ta adana bayanan tsaro na sirri ba tare da bayyana su ga kowa ba.

APC ta rusa shugabanninta a dukkan matakai

Jam’iyyar APC ta karwa wa’adin kwamitin riko na Mai Mala Buni

Gbajabiamila ya taya APC murnar cin zabukan cike gurbi

Shugaban Majalisar Wakilai ta Najeriya Femi Gbajabiamila ya taya Jam’iyyarsa ta APC murna bisa nasarar da ta samu a zabukan cike gurbi da aka gudanar