Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

APC ta lashe zaben cike gurbin dan Majalisar Dokoki a Bauchi

Dan takarar jam’iyyar APC, Honorabul Bala Ali Lukshi, ya lashe zaben da aka gudanar ranar Asabar na maye gurbin dan Majalisar Dokoki mai wakilta

Jami’ar Amurka ta musanta nada Ganduje a matsayin farfesa

Jami’ar East Carolina (ECU) dake kasar Amurka wacce a kwanaki aka rawaito na nada Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje a matsayin farfesa.

Zaben Kananan Hukumomi: Rikici ya barke a jam’iyyar APC reshen Kano

Wata kungiyar mambobin jam’iyyar APC a jihar Kano karkashin jagorancin Hussaini Isa Mairiga sun yi kira ga Babban Ofishin jam’iyyar na kasa da ya kafa

Tsohon Mataimakin Gwamnan Zamfara ya koma PDP

Wakkala ya koma PDP ne saboda na mayar da su saniyar ware a jam’iyyar APC.

PDP ta kaurace wa zaben kananan hukumomin Kano

Jam’iyyar PDP reshen Jihar Kano ta ce ba za ta shiga zaben kananan hukumomin jihar da za a gudanar ranar 16 ga watan Janairun 2021 ba. PDP ta sa