Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Najeriya ta lalace a mulkin APC —Secondus

Ya kamata Talakawan Najeriya su yi koyi da abin da ya faru a zaben Amurka, cewar Uche Secondus.

Takaddamar Kwankwaso da Ganduje kan sayar da kadarorin gwamnati

Tsagin Kwankwasiyya a Kano zasu shiga zanga-zangar adawa da sayar kadarori da gwamnatin Kano ke yi.

Zaben Ghana: Obasanjo ya gargadi Akufo-Addo da Mahama

Ina yi wa ‘yan takara da al’ummar kasar Ghana fatan Alheri, a yayin babban zaben kasar, cewar Obasanjo.

A kori Fashola: Ba abin da ya yi a Arewa —NEF

Ya dade yana cewa aikin Mambila ya yi nisa kafin a gano ba abin da aka yi.

Zaben Zamfara: Za a girke ’yan sanda 23,000

’Yan sanda 23,000 za su samar ta tsaro a zaben jihar mai fama da mahara