Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Dan takara ya yi martani ga zanga-zangar kin sa a Kano

Sakamakon wata zanga-zangar nuna rashin amince wa da wanda jam’iyyar APC ta tsayar takarar kujerar Shugabancin Karamar Hukumar Nassarawa a jihar

Yadda ake dakile matan Arewa a siyasa —Barista Sa’adat

Tun a zaben fitar da gwani ake musu kafar ungulu in ma an bari sun say fom

Sanata Elisha Abbo ya fice daga jam’iyyar PDP zuwa APC

Sanata Elisha Abbo, mai wakiltar shiyyar Adamawa ta arewa a Majalisar Dattawa, ya sauya sheka daga jam’iyyar PDP zuwa APC. Sanata Elisha ya bayy

Matashi ya sha fiya-fiya a Kano saboda an soke dan takaransa

Wani matashi ya yi yunkurin kashe kansa ta hanyar shan fiya-fiya saboda an karbe takarar shugabancin karamar hukumar Rimin Gado daga hannun wanda yake

An tsige Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Gombe

Mambobin Majalisar Dokokin Jiihar Gombe sun tsige shugabansu, Abubakar Sadiq Kurba daga kan mukaminsa.